Ƙungiyar Lauyoyin Duniya
Ƙungiyar lauyoyi masu aikin shari'a na duniya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar Lauyoyin Duniya ( IBA ), wadda aka kafa a shekarar 1947, ita ce Ƙungiyar bar association ta ma'aikatan shari'a na duniya, ƙungiyoyin lauyoyi da ma ƙungiyoyin doka. A halin yanzu IBA tana da membobin lauyoyi sama da dubu 80,000 da ƙungiyoyin lauyoyi 190 da ma ƙungiyoyin doka.[1] Hedkwatarta ta a duniya tana a birnin London, Ingila, kuma tana da ofisoshin a biranen Washington, DC, Amurka, Seoul, Koriya ta Kudu da São Paulo, Brazil.[2]
Quick Facts Bayanai, Gajeren suna ...
Ƙungiyar Lauyoyin Duniya | |
---|---|
The Global Voice of the Legal Profession | |
Bayanai | |
Gajeren suna | IBA |
Iri | regulatory college (en) |
Ƙasa | Birtaniya |
Mulki | |
Hedkwata | Landan |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 17 ga Faburairu, 1947 |
Kulle