![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/ed/Flag_of_Guinea.svg/langha-640px-Flag_of_Guinea.svg.png&w=640&q=50)
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Guinea
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Guinea, tana wakiltar Guinea a wasan ƙwallon ƙafa ta duniya kuma hukumar ƙwallon ƙafa ta Guinea ce ke kula da ita . Ba su taba samun gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA ba, kuma mafi kyawun su a gasar cin kofin Afrika shi ne na biyu a shekarar 1976 . Tawagar ta kai wasan daf da na kusa da karshe a gasa hudu na baya-bayan nan ( 2004, 2006, 2008 da 2015 ). Tawagar tana wakiltar duka FIFA da kuma Hukumar Ƙwallon Kafa ta Afirka (CAF).
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Gine |
Mulki | |
Mamallaki |
Fédération Guinéenne de Football (en) ![]() |
feguifoot.com |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/6f/ACON_2015_GHA_GUI_%2816487001086%29.jpg/640px-ACON_2015_GHA_GUI_%2816487001086%29.jpg)