![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/3/34/Flag_of_Djibouti.svg/langha-640px-Flag_of_Djibouti.svg.png&w=640&q=50)
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Djibouti
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Djibouti, wacce ake yiwa laƙabi da Riverains de la Mer Rouge ("Shoremen of the Red Sea"), ita ce ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Djibouti . Hukumar ƙwallon ƙafa ta Djibouti ce ke kula da ita, kuma memba ce a Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka (CAF) da kuma Kungiyar Kungiyoyin Kwallon Kafa ta Larabawa (UAFA). Nasarar farko da 'yan wasan kwallon kafa na kasar Djibouti suka yi a cikin cikakkiyar wasa na kasa da kasa da FIFA ta amince da su ita ce nasara da ci 1-0. Somalia a zagayen farko na cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA 2010 .
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Jibuti |
Mulki | |
Mamallaki |
Fédération Djiboutienne de Football (en) ![]() |
fdf.dj |
Kulle