Ƙungiyar Ƙwallon kwando ta maza ta Angola
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon kwando ta maza ta Angola, hukumar kula da wasan ƙwallon kwando ta Angola ce ke tafiyar da ita. Angola ta kasance memba ta FIBA tun a shekarar 1979. Angola tana matsayi na 23 a cikin jerin sunayen duniya na FIBA, Angola ita ce kan gaba a gasar FIBA ta Afirka, kuma mai fafatawa akai-akai a wasannin Olympics na bazara da kuma gasar cin kofin duniya ta FIBA .