Florence Kasumba
From Wikipedia, the free encyclopedia
Florence Kasumba (an Haife shi 26 Oktoban shekarar 1976) yar wasan kwaikwayo ce haifaffiyar Uganda. An fi saninta da hotonta na Ayo a cikin Marvel Cinematic Universe (MCU) da wasanta a fina-finan Jamusanci da Dutch. Ta kuma buga Sanata Acantha a cikin Wonder Woman (2017), Shenzi a cikin The Lion King (2019), da Wicked Witch of the East a cikin jerin talabijin na NBC Emerald City (2017).
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Florence Kasumba | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kampala, 26 Oktoba 1976 (47 shekaru) |
ƙasa | Jamus |
Mazauni | Berlin |
Ƙabila | Afro-Germans (en) |
Karatu | |
Makaranta | Fontys School of the Arts (en) |
Harsuna |
Jamusanci Turanci Dutch (en) |
Sana'a | |
Sana'a | dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, musical theatre actor (en) , dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim da mai rawa |
Muhimman ayyuka | The Lion King |
Mamba | Deutsche Filmakademie (en) |
Yanayin murya | mezzo-soprano (en) |
IMDb | nm0441042 |
florencekasumba.com |
Kulle